Da sunan Allah. Ya Allah, na nemi tsira gare ka daga dodon maza da mata. (Kafin — Adabin Bayan Gida
بِسْمِ اللَّهِ، اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنَ الْخُبُثِ وَالْخَبَائِثِ
Rubutu da Latin: Bismillaah. Allaahumma innee a'oodhu bika minal-khubuthi wal-khabaa'ith
Fassara: Da sunan Allah. Ya Allah, na nemi tsira gare ka daga dodon maza da mata. (Kafin shiga bandaki)
Tushe: Bukhari 1:45, Muslim 1:283