Shiga Kasuwa
7 addu'o'i
1
لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَ…
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah Shi kadai, ba shi da abokin tarayya. Mulki naSa ne, kuma godiya ta tabbata a gare Shi. Shi ne Yake ra…
2
سُبْحَانَ اللَّهِ وَالْحَمْدُ لِلَّهِ وَلَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَاللَّهُ أَكْ…
Tsarki ya tabbata ga Allah, kuma godiya ta tabbata ga Allah, babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Allah Shi ne Mafi Girma.
3
لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَم…
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah Shi kadai, ba Shi da abokin tarayya. Mulki nasa ne, godiya ma tasa ce. Shi ne Yake rayawa, kuma Yake …
4
سُبْحَانَ اللَّهِ وَالْحَمْدُ لِلَّهِ وَلَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَاللَّهُ أَكْ…
Tsarki ya tabbata ga Allah, godiya ta tabbata ga Allah, babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Allah ne Mafi girma, kuma babu dabara babu i…
5
بِسْمِ اللَّهِ اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ خَيْرَ هَذِهِ السُّوقِ وَخَيْرَ مَا …
Da sunan Allah. Ya Allah, lallai ni ina rokonKa alherin wannan kasuwa da alherin abin da yake cikinta, kuma ina neman tsarinKa daga sharrint…
6
لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَم…
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah Shi kadai, ba shi da abokin tarayya. Mulki naSa ne, kuma godiya ta tabbata a gare Shi. Shi ne Yake ra…
7
اللَّهُمَّ اجْعَلْ رِزْقِي حَلَالًا وَبَارِكْ لِي فِيهِ
Ya Allah, Ka sanya arzikina ya kasance na halal, kuma Ka yi min albarka a cikinsa.