Qurani·قرآني
Hausa

Kuma ina ɗanka al'amarina ga Allah. Lalle Allah Mai gani ne ga bayinSa. — Damuwa

وَأُفَوِّضُ أَمْرِي إِلَى اللَّهِ إِنَّ اللَّهَ بَصِيرٌ بِالْعِبَادِ
Rubutu da Latin: Wa ufawwidu amree ilallaahi innallaaha baseerun bil-'ibaad
Fassara: Kuma ina ɗanka al'amarina ga Allah. Lalle Allah Mai gani ne ga bayinSa.
Tushe: Quran 40:44
Komawa zuwa rukuni Buɗe a aikace-aikacen Qurani