Ubangijina, kada Ka bar ni ni kadai, alhali Kai ne Mafi alherin magada. — Yara
رَبِّ لَا تَذَرْنِي فَرْدًا وَأَنْتَ خَيْرُ الْوَارِثِينَ
Rubutu da Latin: Rabbi laa tadharnee fardan wa anta khayrul-waaritheen
Fassara: Ubangijina, kada Ka bar ni ni kadai, alhali Kai ne Mafi alherin magada.
Tushe: Quran 21:89