Tuba
14 addu'o'i
1
رَبَّنَا ظَلَمْنَا أَنْفُسَنَا وَإِنْ لَمْ تَغْفِرْ لَنَا وَتَرْحَمْنَا لَنَكُون…
Ya Ubangijinmu, mun zalunci kanmu. Idan ba Ka gafarta mana ba, kuma Ka yi mana rahama, lallai za mu kasance daga cikin asararru.
2
اللَّهُمَّ أَنْتَ رَبِّي لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ، خَلَقْتَنِي وَأَنَا عَبْدُكَ،…
Ya Allah, Kai ne Ubangijina, babu abin bautawa da gaskiya sai Kai. Ka halicce ni, kuma ni bawanKa ne, ina kuma kan alkawarinKa da wa’adinKa …
3
أَسْتَغْفِرُ اللَّهَ الَّذِي لَا إِلَهَ إِلَّا هُوَ الْحَيُّ الْقَيُّومُ وَأَتُو…
Ina neman gafarar Allah, wanda babu abin bautawa da gaskiya sai Shi, Rayayye, Madawwami, kuma ina tuba zuwa gare Shi.
4
رَبِّ إِنِّي ظَلَمْتُ نَفْسِي فَاغْفِرْ لِي
Ya Ubangijina, lallai na zalunci kaina, saboda haka Ka gafarta mini.
5
رَبِّ تُبْ عَلَيَّ إِنَّكَ أَنْتَ التَّوَّابُ الرَّحِيمُ
Ubangijina, Ka karɓi tubata, lallai Kai ne Mai karɓar tuba, Mai jin ƙai.
6
اللَّهُمَّ اغْفِرْ لِي خَطِيئَتِي وَجَهْلِي وَإِسْرَافِي فِي أَمْرِي وَمَا أَنْت…
Ya Allah, Ka gafarta mini kura-kuraina da jahilcina, da kuma wuce gona da irina a cikin al'amarina, da abin da Ka fi ni sani game da shi.
7
رَبِّ اغْفِرْ وَارْحَمْ وَأَنْتَ خَيْرُ الرَّاحِمِينَ
Ubangijina, Ka yi gafara, Ka kuma yi jinƙai, domin Kai ne Mafi alherin masu jinƙai.
8
رَبَّنَا ظَلَمْنَا أَنْفُسَنَا وَإِنْ لَمْ تَغْفِرْ لَنَا وَتَرْحَمْنَا لَنَكُون…
Ya Ubangijinmu, mun zalunci kanmu. Idan ba Ka gafarta mana ba, kuma Ka yi mana rahama, lallai za mu kasance daga cikin asararru.
9
أَسْتَغْفِرُ اللَّهَ الْعَظِيمَ الَّذِي لَا إِلَهَ إِلَّا هُوَ الْحَيُّ الْقَيُّ…
Ina neman gafarar Allah Mai girma, wanda babu abin bautawa da gaskiya sai Shi, Rayayye, Madawwami, kuma ina tuba zuwa gare Shi.
10
سُبْحَانَكَ اللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ أَشْهَدُ أَنْ لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ أَسْت…
Tsarki ya tabbata a gare Ka ya Allah tare da yabon Ka, na shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Kai, ina neman gafarar Ka, kuma ina tuba z…
11
اللَّهُمَّ أَنْتَ رَبِّي لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ خَلَقْتَنِي وَأَنَا عَبْدُكَ و…
Ya Allah, Kai ne Ubangijina, babu abin bautawa da gaskiya sai Kai. Ka halicce ni, kuma ni bawanKa ne, ina kuma kan alkawarinKa da wa’adinKa …
12
اللَّهُمَّ تَقَبَّلْ تَوْبَتِي وَاغْسِلْ حَوْبَتِي وَأَجِبْ دَعْوَتِي وَثَبِّتْ …
Ya Allah, Ka karɓi tubata, Ka wanke zunubaina, Ka amsa addu'ata, kuma Ka tabbatar da hujjata.
13
اللَّهُمَّ أَلْهِمْنَا تَوْبَةً نَصُوحًا قَبْلَ الْمَوْتِ
Ya Allah, Ka azurta mu da yin tuba na gaskiya kafin mutuwa.
14
رَبِّ إِنِّي ظَلَمْتُ نَفْسِي فَاغْفِرْ لِي
Ya Ubangijina, lallai na zalunci kaina, saboda haka Ka gafarta mini.