Qurani·قرآني
Hausa

Lahira

21 addu'o'i

1 رَبَّنَا آتِنَا فِي الدُّنْيَا حَسَنَةً وَفِي الْآخِرَةِ حَسَنَةً وَقِنَا عَذَاب… Ubangijinmu, ka ba mu kyakkyawa a duniya, da kyakkyawa a lahira, kuma ka tsare mu daga azabar wuta. 2 اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ الْجَنَّةَ وَأَعُوذُ بِكَ مِنَ النَّارِ Allahumma, lallai ni ina roƙonKa Aljanna, kuma ina neman tsari da Kai daga wuta. 3 اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ الْجَنَّةَ وَمَا قَرَّبَ إِلَيْهَا مِنْ قَوْلٍ أَوْ… Allahumma, lallai ni ina roƙonKa Aljanna da abin da yake kusantarwa zuwa gare ta na magana ko aiki, kuma ina neman tsari da Kai daga wuta da… 4 اللَّهُمَّ أَجِرْنِي مِنَ النَّارِ Allahumma, Ka tseratar da ni daga wuta. 5 اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ رِضَاكَ وَالْجَنَّةَ وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ سَخَطِكَ و… Ya Allah, ina rokonka yardarka da kuma Aljanna, kuma ina neman tsarinka daga fushinka da kuma Wuta. 6 رَبَّنَا اصْرِفْ عَنَّا عَذَابَ جَهَنَّمَ إِنَّ عَذَابَهَا كَانَ غَرَامًا Ubangijinmu, Ka kaudar mana da azabar Jahannama. Lalle azabarta ta kasance makalawa ce mai dorewa. 7 اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ الْفِرْدَوْسَ الْأَعْلَى مِنَ الْجَنَّةِ Ya Allah, lallai ina roƙonKa Aljannar Firdausi maɗaukakiya. 8 اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ الْجَنَّةَ وَمَا قَرَّبَ إِلَيْهَا مِنْ قَوْلٍ أَوْ… Ya Allah, lallai ina roƙonKa Aljanna da duk abin da zai kusantar da ni zuwa gare ta, na magana ko aiki. 9 رَبَّنَا أَتْمِمْ لَنَا نُورَنَا وَاغْفِرْ لَنَا إِنَّكَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِ… Ya Ubangijinmu, Ka cika mana haskenmu, kuma Ka gafarta mana. Lalle Kai Mai iko ne a kan kowane abu. 10 اللَّهُمَّ قِنِي عَذَابَكَ يَوْمَ تَبْعَثُ عِبَادَكَ Ya Allah, Ka tsare ni daga azabarKa a ranar da Zaka tayar da bayinKa. 11 اللَّهُمَّ أَظِلَّنِي فِي ظِلِّكَ يَوْمَ لَا ظِلَّ إِلَّا ظِلُّكَ Ya Allah, Ka yi mini inuwa a ƙarƙashin inuwarka, a ranar da babu wata inuwa sai inuwarka. 12 رَبِّ ابْنِ لِي عِنْدَكَ بَيْتًا فِي الْجَنَّةِ Ubangijina, Ka gina mini gida a kusa da Kai a cikin Aljanna. 13 اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ الْفِرْدَوْسَ الْأَعْلَى مِنَ الْجَنَّةِ Ya Allah, lallai ina roƙonKa Aljannar Firdausi maɗaukakiya. 14 اللَّهُمَّ اجْعَلْنِي مِنَ الَّذِينَ إِذَا أَحْسَنُوا اسْتَبْشَرُوا وَإِذَا أَسَ… Ya Allah, Ka sanya ni cikin waɗanda idan suka yi aikin ƙwarai suke yin farin ciki, idan kuma suka yi kuskure suke neman gafara. 15 اللَّهُمَّ أَعِذْنِي مِنْ عَذَابِ جَهَنَّمَ وَمِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ وَمِنْ فِتْ… Ya Allah, ina neman tsari da Kai daga azabar Jahannama, da azabar kabari, da fitinar Dajjal, da kuma fitinar rayuwa da ta mutuwa. 16 اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ مُوجِبَاتِ رَحْمَتِكَ وَعَزَائِمَ مَغْفِرَتِكَ وَال… Ya Allah, ina rokonka abubuwan da ke janyo rahamarka, da ayyukan da ke tabbatar da gafararka, da tsira daga dukkan zunubi, da ribar kowane a… 17 اللَّهُمَّ ثَبِّتْنِي عِنْدَ السُّؤَالِ Allahumma ka tabbatar da ni a lokacin tambayar (kabari). 18 اللَّهُمَّ نَوِّرْ لِي قَبْرِي وَوَسِّعْ لِي فِيهِ Allahumma ka haskaka mini kabari na, Ka kuma faffada mini shi. 19 اللَّهُمَّ اجْعَلْ قَبْرِي رَوْضَةً مِنْ رِيَاضِ الْجَنَّةِ وَلَا تَجْعَلْهُ حُف… Ya Allah, Ka sanya kabari na ya zama wani lambu daga cikin lambunan Aljanna, kada Ka sanya shi ya zama wani rami daga cikin ramukan wuta. 20 اللَّهُمَّ اجْعَلْنَا مِنَ السَّابِقِينَ إِلَى الْجَنَّةِ Ya Allah, Ka sanya mu daga cikin masu rige-rige zuwa Aljanna. 21 اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ الْجَنَّةَ وَمَا قَرَّبَ إِلَيْهَا مِنْ قَوْلٍ أَوْ… Ya Allah, lallai ina roƙonKa Aljanna da duk abin da zai kusantar da ni zuwa gare ta, na magana ko aiki.