Ya Allah, lallai ni ina roƙonKa kamun kai da wadatar zuciya. — Du'o'in Yau da Kullum
اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ الْعِفَّةَ وَالْغِنَى
Rubutu da Latin: Allaahumma innee as'alukal-'iffata wal-ghinaa
Fassara: Ya Allah, lallai ni ina roƙonKa kamun kai da wadatar zuciya.
Tushe: Ahmad