Qurani·قرآني
Hausa

Ubangijinmu, kada ka karkatar da zukatanmu bayan ka shiryar da mu, kuma ka ba mu — Du'o'in Yau da Kullum

رَبَّنَا لَا تُزِغْ قُلُوبَنَا بَعْدَ إِذْ هَدَيْتَنَا وَهَبْ لَنَا مِنْ لَدُنْكَ رَحْمَةً إِنَّكَ أَنْتَ الْوَهَّابُ
Rubutu da Latin: Rabbanaa laa tuzigh quloobanaa ba'da idh hadaytanaa wa hab lanaa min ladunka rahmatan innaka antal-wahhaab
Fassara: Ubangijinmu, kada ka karkatar da zukatanmu bayan ka shiryar da mu, kuma ka ba mu rahama daga gare ka. Lalle Kai ne Mai yawan bayauta.
Tushe: Quran 3:8
Komawa zuwa rukuni Buɗe a aikace-aikacen Qurani