Ya Allah! Ka suturta asirina, kuma Ka kwantar mini da hankali daga tsoro. — Azkar Maraice
اللَّهُمَّ اسْتُرْ عَوْرَاتِي، وَآمِنْ رَوْعَاتِي
Rubutu da Latin: Allaahumma-stur 'awraatee, wa aamin raw'aatee
Fassara: Ya Allah! Ka suturta asirina, kuma Ka kwantar mini da hankali daga tsoro.
Tushe: Abu Dawud 4:318