Ayatul Kursiyyu: Allah babu abin bautawa da gaskiya sai Shi, Rayayye, Madawwami. — Azkar Maraice
آيَةُ الْكُرْسِيِّ: اللَّهُ لَا إِلَهَ إِلَّا هُوَ الْحَيُّ الْقَيُّومُ
Rubutu da Latin: Ayat al-Kursi: Allaahu laa ilaaha illaa huwal-hayyul-qayyoom...
Fassara: Ayatul Kursiyyu: Allah babu abin bautawa da gaskiya sai Shi, Rayayye, Madawwami...
Tushe: Quran 2:255