Ubangina, Ka gafarta mini, Ka karɓi tuba ta. Lalle ne Kai ne Mai karɓar tuba, Ma — Gafara
رَبِّ اغْفِرْ لِي وَتُبْ عَلَيَّ إِنَّكَ أَنْتَ التَّوَّابُ الرَّحِيمُ
Rubutu da Latin: Rabbigh-fir lee wa tub 'alayya innaka antat-tawwaabur-raheem
Fassara: Ubangina, Ka gafarta mini, Ka karɓi tuba ta. Lalle ne Kai ne Mai karɓar tuba, Mai rahama.
Tushe: Abu Dawud 2:85