Lalle ne, ana cika wa masu haƙuri ladansu ba tare da lissafi ba. — Haƙuri
إِنَّمَا يُوَفَّى الصَّابِرُونَ أَجْرَهُمْ بِغَيْرِ حِسَابٍ
Rubutu da Latin: Innamaa yuwaffas-saabiroona ajrahum bighayri hisaab
Fassara: Lalle ne, ana cika wa masu haƙuri ladansu ba tare da lissafi ba.
Tushe: Quran 39:10