Qurani·قرآني
Hausa

Ya Ubangijinmu, Ka kwararo mana hakuri, kuma Ka tabbatar da dugaduganmu, kuma Ka — Haƙuri

رَبَّنَا أَفْرِغْ عَلَيْنَا صَبْرًا وَثَبِّتْ أَقْدَامَنَا وَانْصُرْنَا عَلَى الْقَوْمِ الْكَافِرِينَ
Rubutu da Latin: Rabbanaa afrigh 'alaynaa sabran wa thabbit aqdaamanaa wansurnaa 'alal-qawmil-kaafireen
Fassara: Ya Ubangijinmu, Ka kwararo mana hakuri, kuma Ka tabbatar da dugaduganmu, kuma Ka taimake mu a kan mutane kafirai.
Tushe: Quran 2:250
Komawa zuwa rukuni Buɗe a aikace-aikacen Qurani